Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 10:12 - Sabon Rai Don Kowa 2020

12 Sidoniyawa, Amalekawa da kuma mutanen Mawon suka wulaƙanta ku kuka kuwa yi mini kuka, ban cece ku daga hannunsu ba?

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

12 da Sidoniyawa, da Amalekawa, da Mawonawa ba, wato su da suka matsa muku a dā, ku kuma kuka yi kuka gare ni?

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 10:12

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy