Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 1:24 - Sabon Rai Don Kowa 2020

24 ’yan leƙen asirin suka ga wani ya fito daga birnin sai suka ce masa, “Ka nuna mana yadda za mu shiga birnin, mu kuwa za mu yi maka alheri.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

24 Sai 'yan leƙen asirin ƙasar suka ga wani mutum yana fitowa daga cikin birnin, suka ce masa, “Muna roƙonka ka nuna mana hanyar shiga birnin, mu kuwa za mu yi maka alheri.”

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 1:24

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy