Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 1:17 - Sabon Rai Don Kowa 2020

17 Sa’an nan mutanen Yahuda suka tafi tare da ’yan’uwansu mutanen Simeyon suka fāɗa wa Kan’aniyawan da suke zaune cikin Zefat, suka kuwa hallaka birnin gaba ɗaya. Saboda haka aka kira wurin Horma.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

17 Yahuza kuwa da ɗan'uwansa, Saminu, suka tafi suka bugi Kan'aniyawan da suke zaune a Zefat. Suka la'anta birnin, suka hallaka shi, suka sāke wa birnin suna Horma, wato hallakarwa.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 1:17

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy