Mahukunta 1:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Daga nan kuma suka ci gaba suka yaƙi mutanen da suke zaune a Debir (da ake kira a dā Kiriyat Sefer). Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki11 Daga can suka tafi su yaƙi Debir wadda a dā ake kira Kiriyat-Sefer. Viz kapitola |