Luka 9:29 - Sabon Rai Don Kowa 202029 Yana cikin addu’a, sai kamannin fuskarsa ta sāke, tufafinsa kuma suka zama da haske kamar hasken walƙiya. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki29 Yana yin addu'a, sai kama tasa ta sāke, tufafinsa kuma suka yi fari fat, har suna ɗaukar ido. Viz kapitola |