Online Bible

- Reklamy -




Luka 8:42 - Sabon Rai Don Kowa 2020

42 domin diyarsa ɗaya tak, wadda ta kai shekara goma sha biyu, tana bakin mutuwa. Da Yesu yake kan hanyarsa, taron mutane masu yawa suka yi ta matsa shi a kowane gefe.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

42 Yana da 'ya ɗaya tilo, mai shekara misalin goma sha biyu, tana kuma bakin mutuwa. Yana tafiya, taro masu yawa na matsa tasa,

Viz kapitola kopírovat




Luka 8:42

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy