Luka 8:36 - Sabon Rai Don Kowa 202036 Waɗanda suka ga abin da faru, suka gaya wa mutanen yadda aka warkar da mai aljanun. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki36 Waɗanda aka yi abin a idonsu kuwa, suka gaya musu yadda aka warkar da mai aljannun nan. Viz kapitola |