Online Bible

- Reklamy -




Luka 6:44 - Sabon Rai Don Kowa 2020

44 Kowane itace da irin ’ya’yansa ne ake saninsa. Mutane ba sa tsinke ’ya’yan ɓaure daga ƙaya, ko kuwa ’ya’yan inabi daga sarƙaƙƙiya.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

44 Domin kowane itace da irin 'ya'yansa ake saninsa. Ai, ba a ɗiban ɓaure a jikin ƙaya, ko kuwa inabi a jikin sarƙaƙƙiya.

Viz kapitola kopírovat




Luka 6:44

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy