Luka 5:25 - Sabon Rai Don Kowa 202025 Nan da nan, ya tashi tsaye a gabansu, ya ɗauki tabarmar da yake kwance a kai, ya tafi gida, yana yabon Allah. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki25 Nan take ya tashi a gaban idonsu, ya ɗauki abin kwanciyarsa, ya tafi gida, yana ɗaukaka Allah. Viz kapitola |