Online Bible

- Reklamy -




Luka 5:10 - Sabon Rai Don Kowa 2020

10 Yaƙub da Yohanna, ’ya’yan Zebedi, abokan aikin Siman su ma suka yi mamaki. Sai Yesu ya ce wa Siman, “Kada ka ji tsoro, daga yanzu za ka riƙa kama mutane ne.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

10 haka ma Yakubu da Yahaya 'ya'yan Zabadi, abokan sabgar Bitrus. Sai Yesu ya ce wa Bitrus, “Kada ka ji tsoro. Nan gaba mutane za ka riƙa kamowa.”

Viz kapitola kopírovat




Luka 5:10

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy