Online Bible

- Reklamy -




Luka 4:23 - Sabon Rai Don Kowa 2020

23 Yesu ya ce musu, “Tabbatacce, na san za ku faɗa mini karin maganan nan, ‘Likita, warkar da kanka! Ka kuma yi abin da muka ji ka yi a Kafarnahum, a nan garinka.’ ”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

23 Yesu ya ce musu, “Lalle za ku faɗa mini karin maganan nan, ‘Likita, warkar da kanka.’ Za ku kuma ce mini, ‘Duk abin da muka ji ka yi a Kafarnahum, ka yi a nan garinku mana.’ ”

Viz kapitola kopírovat




Luka 4:23

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy