Luka 24:30 - Sabon Rai Don Kowa 202030 Da ya zauna a tebur tare da su, sai ya ɗauki burodi, ya yi godiya, ya kakkarya ya fara ba su. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki30 Sa'ad da yake cin abinci tare da su, sai ya ɗauki gurasa, ya yi wa Allah godiya, ya gutsura, ya ba su. Viz kapitola |