Luka 22:55 - Sabon Rai Don Kowa 202055 Amma da suka hura wuta a tsakiyar harabar gidan, kowa ya zauna, sai Bitrus ya zo ya zauna tare da su. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki55 Da suka hura wuta a tsakar gida suka zazzauna, Bitrus ma ya zauna a cikinsu. Viz kapitola |