Luka 21:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Har iyayenku, da ’yan’uwanku maza, da danginku, da abokanku ma, duk za su bashe ku, su kuma kashe waɗansunku. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki16 Ko da iyayenku ma da 'yan'uwanku, da danginku, da abokanku, sai sun bāshe ku, su kuma sa a kashe waɗansunku. Viz kapitola |