Luka 20:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Amma in kuma muka ce, ‘Daga mutane ne,’ dukan mutanen za su jajjefe mu da duwatsu, domin sun tabbata cewa, Yohanna annabi ne.” Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki6 In kuwa muka ce, ‘Ta mutum ce,’ sai duk jama'a su jajjefe mu, don sun tabbata Yahaya annabi ne.” Viz kapitola |