Online Bible

- Reklamy -




Luka 2:34 - Sabon Rai Don Kowa 2020

34 Sa’an nan Siman ya sa musu albarka ya ce wa Maryamu mahaifiyarsa, “An ƙaddara yaron nan yă zama sanadin fāɗuwa da tashin mutane da yawa a Isra’ila, zai kuma zama alamar da mutane ba za su so ba,

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

34 Sai Saminu ya sa musu albarka, ya ce wa Maryamu uwar Yesu, “Kin ga wannan yaro, shi aka sa ya zama sanadin faɗuwar waɗansu, tashin waɗansu kuma da yawa cikin Isra'ila, Zai kuma zama alama wadda ake kushenta,

Viz kapitola kopírovat




Luka 2:34

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy