Luka 19:33 - Sabon Rai Don Kowa 202033 Suna cikin kunce ɗan jakin, sai masu ɗan jakin suka ce musu, “Don me kuke kunce shi?” Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki33 Suna cikin kwance aholakin, masu shi suka ce musu, “Don me kuke kwance aholakin nan?” Viz kapitola |