Online Bible

- Reklamy -




Luka 19:22 - Sabon Rai Don Kowa 2020

22 “Sai maigidansa, ya amsa ya ce, ‘Zan hukunta ka a kan kalmominka, kai mugun bawa! Ashe, ka san cewa ni mai wuyan sha’ani ne, nakan ɗauka abin da ban ajiye ba, ina kuma girbin abin da ban shuka ba?

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

22 Sai ya ce masa ‘Kai mugun bawa! Zan yi maka shari'a bisa ga abin da ka faɗa da bakinka. Ashe, ka sani ni mutum ne mai tsanani, mai son banza, ina kuma girbar abin da ba ni na shuka ba?

Viz kapitola kopírovat




Luka 19:22

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy