Online Bible

- Reklamy -




Luka 18:43 - Sabon Rai Don Kowa 2020

43 Nan da nan, ya sami ganin garinsa, kuma ya bi Yesu, yana yabon Allah. Da dukan mutane suka ga wannan, sai su ma suka yabi Allah.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

43 Nan take ya sami gani, ya bi Yesu, yana ɗaukaka Allah. Ganin haka, sai duk jama'a suka yabi Allah.

Viz kapitola kopírovat




Luka 18:43

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy