Online Bible

- Reklamy -




Luka 18:15 - Sabon Rai Don Kowa 2020

15 Mutane suna kawo jarirai wurin Yesu don yă taɓa su. Da almajiransa suka ga haka, sai suka kwaɓe su.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

15 Waɗansu suka kawo masa 'yan yaransu domin ya taɓa su. Ganin haka sai almajiransa suka kwaɓe su.

Viz kapitola kopírovat




Luka 18:15

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy