Online Bible

- Reklamy -




Luka 16:24 - Sabon Rai Don Kowa 2020

24 Sai ya yi masa kira ya ce, ‘Baba, Ibrahim, ka ji tausayina, ka aiki Lazarus ya sa ɗan yatsarsa a ruwa, ya ɗiga mini a harshe saboda in ji sanyi, domin ina shan azaba cikin wannan wuta.’

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

24 Sai ya yi kira ya ce, ‘Baba Ibrahim, ka ji tausayina, ka aiko Li'azaru ya tsoma kan yatsarsa a ruwa ya sanyaya harshena, don azaba nake sha a cikin wannan wuta.’

Viz kapitola kopírovat




Luka 16:24

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy