Luka 14:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Wata ranar Asabbaci, da Yesu ya shiga gidan wani sanannen Bafarisiye don cin abinci, sai mutane suka zuba masa ido da kyau. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki1 Wata ranar Asabar, ya shiga gidan wani shugaba Farisiyawa garin cin abinci, mutane kuwa suna haƙwansa. Viz kapitola |