Luka 12:29 - Sabon Rai Don Kowa 202029 Kada ku sa zuciyarku a kan abin da za ku ci, ko abin da za ku sha, kada ku damu a kan su. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki29 Ku ma kada ku damu a kan abin da za ku ci, ko abin da za ku sha, kada kuwa ku yi alhini. Viz kapitola |