Luka 12:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Yesu ya amsa masa ya ce, “Kai, wa ya naɗa ni alƙali, ko mai sulhu a tsakaninku?” Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki14 Amma Yesu ya ce masa, “Haba kai kuwa, wa ya sa ni in zama muku alƙali, ko in raba muku gādo?” Viz kapitola |