Luka 10:37 - Sabon Rai Don Kowa 202037 Masanin dokoki ya amsa ya ce, “Wanda ya nuna masa jinƙai.” Yesu ya ce masa, “Je ka, ka yi haka nan.” Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki37 Sai ya ce, “Wanda ya nuna masa jinƙai.” Sai Yesu ya ce masa, “Kai ma, ka je ka riƙa yin haka.” Viz kapitola |