Luka 1:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 Ana cikin haka, mutane suna jiran Zakariya, suna kuma mamaki me ya sa ya daɗe haka a cikin haikali. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki21 Jama'a suna ta jiran Zakariya, suna mamakin jinkirinsa a Haikali. Viz kapitola |