Online Bible

- Reklamy -




Kolossiyawa 1:5 - Sabon Rai Don Kowa 2020

5 Kuna yin haka ne kuwa domin abin da kuke bege yana a ajiye a sama. Kun riga kun ji game da wannan bege sa’ad da kuka gaskata saƙon nan na gaskiya wanda shi ne bisharar

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

5 saboda bege ga abin da aka tanadar muku a sama. Kun riga kun ji labarin wannan a maganar gaskiya,

Viz kapitola kopírovat




Kolossiyawa 1:5

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy