Online Bible

- Reklamy -




Kolossiyawa 1:2 - Sabon Rai Don Kowa 2020

2 Zuwa ga tsarkaka da kuma amintattun ’yan’uwa cikin Kiristi da suke a Kolossi. Alheri da salama daga Allah Ubanmu, su kasance tare da ku.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

2 zuwa ga tsarkaka da amintattun 'yan'uwa cikin Almasihu da suke a Kolosi. Alheri da salamar Allah Ubanmu su tabbata a gare ku.

Viz kapitola kopírovat




Kolossiyawa 1:2

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy