Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 8:13 - Sabon Rai Don Kowa 2020

13 Ka kuma sa Lawiyawa su tsaya a gaban Haruna da ’ya’yansa, sai ka miƙa su kamar hadaya ta kaɗawa ga Ubangiji.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

13 “Za ka keɓe Lawiyawa su zama kamar hadaya ta kaɗawa gare ni, ka sa Haruna da 'ya'yansa maza su lura da su.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 8:13

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy