Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 7:87 - Sabon Rai Don Kowa 2020

87 Jimillar dabbobi don hadaya ta ƙonawa, ta kai ƙanana bijimai goma sha biyu, raguna goma sha biyu da ’yan raguna goma sha biyu, dukansu bana ɗaya-ɗaya, tare da hadayarsu ta hatsi. Aka yi amfani da bunsurai goma sha biyu domin hadaya don zunubi.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 7:87

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy