Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 6:5 - Sabon Rai Don Kowa 2020

5 “ ‘A dukan lokacin da yake a kan alkawarin keɓewarsa, reza ba zai taɓa kansa. Dole yă kasance da tsarki har ƙarshen keɓewarsa ga Ubangiji; tilas yă bar gashin kansa yă yi tsawo.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

5 A dukan kwanakin wa'adinsa na keɓewa, kada aska ta taɓa kansa, sai kwanakin keɓewar kansa ga Ubangiji sun cika. Zai zama mai tsarki, zai kuma bar sumarsa ta yi tsawo.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 6:5

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy