Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 6:21 - Sabon Rai Don Kowa 2020

21 “ ‘Wannan ita ce dokar Banazare wanda ya yi alkawari ga Ubangiji bisa ga keɓewarsa, tare da duk abin da zai iya bayarwa. Tilas yă cika alkawarin da ya yi bisa ga dokar zaman Banazare.’ ”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

21 Wannan ita ce ka'ida a kan keɓaɓɓe wanda ya ɗau wa'adi. Hadayarsa ga Ubangiji za ta zama bisa ga keɓewarsa, banda kuma abin da ya iya bayarwa. Sai ya cika wa'adin da ya ɗauka bisa ga ka'idar keɓewarsa.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 6:21

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy