Ƙidaya 6:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 “ ‘Firist zai kawo su a gaban Ubangiji, yă miƙa hadaya don zunubi da hadaya ta ƙonawa. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki16 Sai firist ɗin ya kai su gaban Ubangiji, ya miƙa hadaya don zunubi, da hadaya ta ƙonawa. Viz kapitola |