Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 5:21 - Sabon Rai Don Kowa 2020

21 (a nan firist zai sa macen a ƙarƙashin la’anar rantsuwa cewa) “bari Ubangiji yă sa mutanenki su la’ance ki, su kuma yi Allah wadai da ke, sa’ad da Ubangiji ya sa cinyarki ta shanye, cikinki kuma ya kumbura.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

21 bari Ubangiji ya sa sunanki ya la'antu cikin jama'arki, ya sa cinyarki ta shanye, cikinki kuma ya kumbure.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 5:21

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy