Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 4:27 - Sabon Rai Don Kowa 2020

27 Dukan hidimominsu, ko na ɗauko, ko kuma na yin wani aiki, za a yi su ne bisa ga umarnin Haruna da ’ya’yansa. Za ka ba su dukan kayan da za su ɗauka a matsayin hakkinsu.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

27 Haruna ne da 'ya'yansa maza za su nuna wa 'ya'yan Gershonawa irin aikin da za su yi, da kayayyakin da za su ɗauka. Sai a faɗa musu dukan abin da za su yi, da dukan abinda za su ɗauka.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 4:27

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy