Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 36:8 - Sabon Rai Don Kowa 2020

8 Kowace ’ya wadda ta ci gādon ƙasa, a kowace kabilar Isra’ilawa, dole tă auri wani cikin kabilar kakanninta, saboda kowane mutumin Isra’ila yă mallaki gādon kakanninsa.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

8 Kowace 'ya mace wadda ta ci gādo a wata kabilar Isra'ila, sai ta yi aure a cikin kabilar kakanta domin kowane Ba'isra'ile ya ci gādon kakanninsa.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 36:8

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy