Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 35:18 - Sabon Rai Don Kowa 2020

18 Ko kuwa wani yana da makami na itace a hannunsa da ya isa yă kashe mutum, ya kuma bugi wani da shi har ya mutu, shi ma mai kisankai ne, sai a kashe mai kisankan nan.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

18 Idan kuwa ya buge shi da makami na itace da ya isa a yi kisankai da shi, har kuwa ya mutu, ya yi kisankai ka nan, sai a kashe shi.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 35:18

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy