Ƙidaya 33:48 - Sabon Rai Don Kowa 202048 Suka tashi daga duwatsun Abarim, suka yi sansani a filayen Mowab kusa da Urdun, ɗaura da Yeriko. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki48 Daga duwatsun Abarim suka sauka a filayen Mowab kusa da Urdun daura da Yariko. Viz kapitola |