Ƙidaya 32:32 - Sabon Rai Don Kowa 202032 Za mu haye a gaban Ubangiji zuwa Kan’ana, amma mallakarmu ta gādo, za tă kasance a wannan hayi na Urdun.” Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki32 Za mu haye da shirin yaƙi a gaban Ubangiji zuwa cikin ƙasar Kan'aniyawa, amma za mu sami gādonmu a wannan hayin Urdun.” Viz kapitola |