Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 31:6 - Sabon Rai Don Kowa 2020

6 Musa ya aike su zuwa yaƙi, dubu ɗaya daga kowace kabila, tare da Finehas ɗan Eleyazar, firist, wanda ya ɗauki kayayyaki daga wuri mai tsarki da ƙahoni don kiran yaƙi.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

6 Musa ya aike su zuwa yaƙi tare da Finehas, ɗan Ele'azara firist, da akwatin alkawari, da ƙahonin kiran yaƙi a hannun Finehas.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 31:6

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy