Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 31:30 - Sabon Rai Don Kowa 2020

30 Daga cikin rabin rabon Isra’ilawa, ka zaɓi ɗaya daga kowane hamsin na mutane, shanu, jakuna, tumaki, awaki ko kuma sauran dabbobi. Ka ba wa Lawiyawan da suke lura da tabanakul na Ubangiji.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

30 Daga cikin rabin ganimar da aka ba Isra'ilawa, sai ka ɗauki ɗaya ɗaya daga cikin mutum hamsin, da shanu hamsin, da jakai hamsin, da tumaki hamsin, da dukan dabbobin. Ka ba da su ga Lawiyawa waɗanda suke lura da alfarwar sujada ta Ubangiji.”

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 31:30

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy