Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 31:3 - Sabon Rai Don Kowa 2020

3 Saboda haka Musa ya ce wa mutane, “Ku shirya waɗansu daga cikin mazanku, su tafi su yi yaƙi da Midiyawa don su ɗaukar wa Ubangiji fansa a kansu.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

3 Musa kuwa ya ce wa jama'a, “Ku sa mazajen da suke cikinku su yi shiri, su yi ɗamarar yaƙi, don su tafi su yi yaƙi da Madayanawa, su ɗaukar wa ubangiji fansa a kansu.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 31:3

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy