Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 30:14 - Sabon Rai Don Kowa 2020

14 Amma in mijinta bai ce mata kome ba, to, ya tabbatar da dukan alkawarinta da kuma rantsuwarta ke nan. Ya tabbatar da su ta wurin yin shiru sa’ad da ya ji ta.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

14 Idan mijinta ya yi shiru, bai ce mata kome ba, to, dole ta cika kowane abu da ta yi wa'adi da wanda kuma ta ɗauki alkawarinsa. Shirun da ya yi ya yardar mata.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 30:14

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy