Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 3:35 - Sabon Rai Don Kowa 2020

35 Shugaban iyalan Merari shi ne Zuriyel ɗan Abihayil. Za su yi sansani arewa da tabanakul.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

35 Shugaban gidan kakannin iyalan Merari kuwa shi ne Zuriyel, ɗan Abihail. Za su kafa zangonsu a arewacin alfarwar.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 3:35

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy