Ƙidaya 3:32 - Sabon Rai Don Kowa 202032 Babban shugaban Lawiyawa shi ne Eleyazar ɗan Haruna, firist. An naɗa shi a kan waɗanda suke kula da wuri mai tsarki. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki32 Ele'azara, ɗan Haruna, firist, shi zai shugabanci shugabannin Lawiyawa, shi ne kuma zai lura da waɗanda suke aiki a Wuri Mai Tsarki. Viz kapitola |