Ƙidaya 3:25 - Sabon Rai Don Kowa 202025 A Tentin Sujada, Gershonawa su ne za su lura da mazauni da tabanakul da kuma tentin, abubuwan rufensa, labule a ƙofar Tentin Sujada, Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki25 'Ya'yan Gershon, maza, su ne da aikin lura da alfarwa ta sujada da murfinta na ciki da na waje, da labulen ƙofar, Viz kapitola |