Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 29:39 - Sabon Rai Don Kowa 2020

39 “ ‘Ban da abin da kuka yi alkawari, da kuma sadakokinku na yardar rai, a miƙa waɗannan ga Ubangiji a lokacin bukukkuwanku, hadayunku na ƙonawa, hadayu na gari, hadayu na sha da hadayu na salama.’ ”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

39 Waɗannan su ne hadayun da za a miƙa wa Ubangiji a lokacin idodinsu, duk da hadayunsu na wa'adi, da na yardar rai, da na ƙonawa, da na gāri, da na sha, da na salama.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 29:39

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy