Ƙidaya 29:37 - Sabon Rai Don Kowa 202037 Tare da bijimin, ragon da kuma ’yan ragunan, a miƙa hadayunsu na gari da hadayu na sha bisa ga adadin da aka ƙayyade. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki37 Za a miƙa hadaya ta gāri da hadaya ta sha tare da bijimin, da ragon, da 'yan ragunan, bisa ga adadinsu, da kuma bisa ga ka'idar. Viz kapitola |