Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 29:36 - Sabon Rai Don Kowa 2020

36 A miƙa hadayar da aka yi da wuta mai daɗin ƙanshi ga Ubangiji, a yi hadaya ta ƙonawa da bijimi guda, rago guda, da ’yan raguna bakwai, bana ɗaya-ɗaya, dukansu marasa lahani.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

36 Za a miƙa hadaya ta ƙonawa da bijimi, da rago, da 'yan raguna bakwai bana ɗaya ɗaya don daɗin ƙanshi ga Ubangiji. Dabbobin su zama marasa lahani.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 29:36

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy