Online Bible

- Reklamy -




Ƙidaya 29:16 - Sabon Rai Don Kowa 2020

16 A haɗa da bunsuru guda, a matsayin hadaya don zunubi, ban da hadaya ta ƙonawa na kullum tare da hadayarta, ta gari da kuma hadaya ta sha.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

16 Za a kuma miƙa bunsuru guda saboda yin hadaya don zunubi. Banda waɗannan hadayu kuma za a riƙa yin hadaya ta ƙonawa ta kullum tare da hadayarta ta gāri da hadayarta ta sha.

Viz kapitola kopírovat




Ƙidaya 29:16

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy